Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn

Prof. Isa Sadiq Abubakar: Dabarun kasar Sin na yakar cutar COVID-19 abubuwan koyi ne

Prof. Isa Sadiq Abubakar: Jihar Kano ta dukufa wajen dakile yaduwar COVID-19

Garzali Gali: Ina jin dadin karatu a China
Ra'ayoyinmu
• Lokaci ya yi da Amurka za ta yi bayani kan dakunan gwajin halittun da ta gina a ketare
Kwanan baya ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ya yi nuni a yayin taron ganawa da manema labarai cewa, Amurka ta gina dakunan gwaje-gwajen halittu da dama a kasashen dake makwabtaka da kasar Sin da kuma kasar Rasha...
• Gwamnatin Donald Trump Ta Kawo Cikas Ga Yakin Cutar COVID-19
Masanin Cibiyar ci gaban kasar Amurka Michael H Fuchs ya fidda sharhi a ranar 12 ga wata cewa, gwamnatin dake karkashin jagorancin Donald Trump ta sa kasar Amurka ta kawo cikas ga yakin da kasa da kasa ke yi da cutar numfashi ta COVID-19. Cikin sharhin, ya ce, Donald Trump ya kasa aiwatar da ayyukan yaki da cutar numfashi ta COVID-19 yadda ya kamata....
More>>
Duniya Ina Labari
• Annobar COVID-19 ta matsawa aikin kiyaye dabbobi lamba a Afirka
Annobar COVID-19 dake ci gaba da bazuwa a duniya ta haifar da illoli ga sana'o'i daban daban, ciki har da aikin kiyaye dabbobi a wasu kasashen Afirka.
More>>
Hotuna

Malamin da ya dukufa wajen kera baka bisa fasahar gargajiya ta kabilar Xibo

Fasahohin zamani na taimakawa kwayaye su kyankyashe 'yan tsaki da 'ya'yan agwagi

Wani dakin motsa jiki dake kasar Amurka ya sake budewa

An kirkiri wani sabon nau'in marufin hanci da baki don bebaye
More>>
Mafiya Karbuwa
Bidiyo
• Sama da zuriyoyi hudu: Ruhin aikin sa kai na dashe cikin wani iyali dake yankin Xicheng a Beijing

Akwai wata kungiyar mata masu aikin sa kai da ke yankin Xicheng na birnin Beijing, wadda ake kiranta "Xicheng Dama". Wadannan masu aikin sa kai na sanya jar riga da hula da jan kyalle a damtse, wadanda suke taimakawa wajen kiyaye tsaron al'umma da hidimtawa al'umma, ta yadda za su yi rayuwa hankali kwance. Galibin 'yan kungiyar "Xicheng Dama" sun fito daga irin ko wane iyalai da aka saba gani. A cikin shirinmu na yau, za mu gabatar muku da labarin kan zuriyoyi hudu na iyalin Wang Huili, wadanda dukkansu 'yan kungiyar ne.

More>>
• Prof. Isa Sadiq Abubakar: Dabarun kasar Sin na yakar cutar COVID-19 abubuwan koyi ne
A makon da ya gabata, wakilinmu Murtala Zhang ya zanta da Prof. Isa Sadiq Abubakar, babban darekta a cibiyar nazarin cututtuka dake yaduwa tsakanin al'umma a jami'ar BUK dake jihar Kano a tarayyar Najeriya, inda Prof. Isa Abubakar ya bayyana matukar kokarin da gwamnatin jihar Kano take yi domin dakile yaduwar cutar numfashi ta COVID-19. Har ma ya bada shawarwari....
More>>
• Hadin gwiwar Sin da Afirka na yaki da COVID-19
Alkaluma na baya bayan nan da cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa ta (Africa CDC) ta fitar sun nuna cewa, adadin mutanen da suka kamu da cutar COVID-19 a fadin nahiyar ya kai sama da miliyan 4, baya ga sama da mutane dubu 280 da cutar ta hallaka a sassan nahiyar......
More>>
• LARDIN SHAANXI NA SHIRIN MAYAR DA WASU WASANNI KAN YANAR ZIGO

Mahukunta a lardin Shaanxi dake arewa maso yammacin kasar Sin, sun bayyana aniyar su ta aiwatar da wata manufa ta mayar da wasu gasanni da ake gudanarwa zuwa yanar gizo, a wani mataki na tabbatar da dakile yaduwar cutar numfashi ta COVID-19, da kuma tabbatar da kare lafiyar masu shiga wasannin.

More>>
• Dalilin da ya sa aka ga bayan COVID-19 a birnin Wuhan

Bayan shafe sama da watanni 3 ana yaki da cutar, yanzu a birnin Wuhan dake yankin tsakiyar kasar Sin, da ya taba kasancewa inda cutar COVID-19 ta fi kamari, an sallami dukkan wadanda suka kamu da cutar COVID-19 dake kwance a asibiti, bayan sun warke, to, sai dai mene ne dalilin da ya sa ake samun wannan nasara a birnin. Sani Ibrahim, dalibi dake karatun digiri na 3 a birnin zai yi mana karin bayani dangane da batun.

More>>

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China